Tijjaniya house

Schedule

Fri, 02 Oct, 2026 at 08:00 am

UTC+01:00
Location

Wuse II, Abuja | Abuja, FC

Advertisement
GAYYATA TA MUSAMMAN!
Lajnatu Ahlil Darikatu Wal Ahbab na farin cikin gayyatar ’yan’uwa Musulmi da daukacin al’umma zuwa Gagarumin Taron Bude Katafaren Gidan Tijjaniyya, wanda aka tanada tare da muhimman kayayyakin more ilimi da gudanarwa kamar haka:
1. Modern International Library
2. Modern Conference Hall
3. Board Room
Shirin taron zai gudana kamar haka:
📅 Rana: Asabar, 14/02/2026
📍 Wuri: Lamba E16, Titin Abdulsalami, kusa da Kotun Majistare, Kasuwan Nama, Jos
⏰ Lokaci: Karfe 10:00 na safe
Muna fatan samun halartar ku domin albarkar wannan tarihi mai muhimmanci.
Allah Ya ba mu ikon halarta, Amin.
Sanarwa daga:
Lajna Media Team
📆 10/02/2026
Advertisement

Where is it happening?

Wuse II, Abuja, Nigeria

Event Location & Nearby Stays:

Know what’s Happening Next — before everyone else does.
Khalifa Muhammad Dayyib Ibrahim Musaddad
Host or PublisherKhalifa Muhammad Dayyib Ibrahim Musaddad

Ask AI if this event suits you