HAPPY ISLAM NEW YEAR

Schedule

Tue, 16 Jun, 2026 at 08:00 am

UTC+01:00
Location

Wuse II, Abuja | Abuja, FC

Advertisement
AL-HAYAT MUBEEN TRAVEL AND LOGISTICS LTD, Nayi muku Fatan Alkhairi Dafatan kowa Yana cikin koshin lapia, a wannan Rana ta yau 1 GA watan MUHARRAM Wanda yayi dai dai da HIJIRA TA 1447 MILADIYYA,

Muna fatan Ubangiji ya Sadamu Da Duk Alkhairan da suke cikin wannan Shekara, ya Kuma Yafe mana zunuban mu na Shekaran Baya, Allah yasa muyi Kyakykyawan Karshe ya kuma sa Aljannah Firdausu makomar mu🙏.
Advertisement

Where is it happening?

Wuse II, Abuja, Nigeria

Event Location & Nearby Stays:

Know what’s Happening Next — before everyone else does.
Al-hayat Mubeen Travels & Logistics
Host or PublisherAl-hayat Mubeen Travels & Logistics

Ask AI if this event suits you