CEREMONIAL P.O.P
Advertisement
assalamu alekum wanna kadan daga cikin hotunan da shugaban hukumar hisbah board yayi rangadi na out post din dayake a mai adua division guda ukku a yau asabar
shugaban yayi tattaki kafa da kafa tare da makarrabansa masu masa rakiya wanda ya hada da bangarori da dama wanda shugaban yayi gani da ido na aikin da ake gabatarwa tare da karbar wadansu dasuke da sha 'awar aikin tare dayi musu bita da bada shawarwari irin na aiki
dayin fatan alheri ga menbobin hukumar gaba daya
�....ADM001 HISBAH BOARD mai adua division

Where is it happening?
Maiaduwa, Katsina, Nigeria, Daura, Katsina, Nigeria, Minna
Event Location & Nearby Stays:
Know what’s Happening Next — before everyone else does.