💢💥 lokacin rayuwane 💥💢
Schedule
Sun, 07 Dec, 2025 at 11:00 am
UTC+01:00Location
Kofar Gombe, Bauchi | Jos, PL
Advertisement
Lokaci Ya Fi Kuɗi Daraja.Mutane da dama suna ganin kuɗi shi ne ginshiƙin rayuwa, amma gaskiya ba haka ba ne. Kuɗi za ka iya nema ka rasa, ka nema ka samu, amma lokaci idan ya tafi, baya dawowa.
Lokaci shi ne rayuwa. Idan ka ɓata shi, ka ɓata rayuwarka. Shi ya sa duk mai hikima ke amfani da lokacin sa wajen abubuwan da zasu amfane shi da duniya da lahira.
Ka tuna, mai iya sarrafa lokacinsa zai iya tara kuɗi, ilimi, da nasara. Amma wanda ya raina lokaci, ko da ya tara kuɗi, ba zai iya sayen lokacin da ya ɓata ba.
Ya Allah Ka sa mu kasance masu daraja da kiyaye lokutanmu, Ka tsare mu daga ɓata lokaci a banza, Ka cika lokacinmu da ayyukan alheri da nasara.
Sulaiman Abubakar ��. #sirrincigaba
Advertisement
Where is it happening?
Kofar Gombe, Bauchi, near zubair madaki mosque,Bauchi, Jos, NigeriaEvent Location & Nearby Stays:

Know what’s Happening Next — before everyone else does.