sa'a tafi sammako

Schedule

Fri, 01 Jan, 2027 at 12:00 am

UTC+01:00
Location

Wuse II, Abuja | Abuja, FC

Advertisement
Agurin Allah muke naima.🙏🙏
Agurin Allah muke naima 🙏🙏
Agurin Allah muke naima 🙏🙏

Al'umnar Dala kuzo ga matashi mai kishin ku,kuma mai kishin Al'umma maza da mata.
Al'ummar kada mu duba jam'iyya, lokaci yayi da zamu duba cancanta,lokaci yayi daza muduba Wanda muke tunanin zai taimakemu.

Al'ummar Dala maza da mata, yara da manya, lokaci yayi da zamu tashi daga dogon baccin da muke yi domin goben y'ayan mu.

Al'ummar Dala wannan matashi mutum ne mai kyakyyawar manufa ga Al'umma musamman matasa.

Daga karshe ina kara jan hankalinmu musani yanxu lokaci ya wuce daza azo a rudemu, musani yanxu lokaci ne na mutsaya muyi tunanin goben 'ya 'yanmu .
Advertisement

Where is it happening?

Wuse II, Abuja, Nigeria

Event Location & Nearby Stays:

Know what’s Happening Next — before everyone else does.
Design and graphic abba small
Host or PublisherDesign and graphic abba small

Ask AI if this event suits you