Bunkasa fasaha
Schedule
Sun, 07 Dec, 2025 at 12:00 am
UTC+01:00Location
Samaru, Kaduna, Nigeria | Minna, NE
Advertisement
Assalamu alaikum. Wannan tarone daya gudana yau Asabar 12/07/2025 don horar da matasa wanda kungiyar matasan Kakaki (Kakaki Youth Forum) ta shirya da hadin gwuiwar JOBBERMAN da MASTERCARD FOUNDATION.
Taron ya ilmantar da zaburar da mahalarta kan kananun dubaru/fasaha da Kuma muhimmancin yarda da Kai wajen fuskantar kalubalen rayuwa.
Bayan kammala zaman, duk mahalarta taron sun karbi shahada (certificate).
Advertisement
Where is it happening?
Samaru, Kaduna, Nigeria, Zaria, Nigeria, MinnaEvent Location & Nearby Stays:
Know what’s Happening Next — before everyone else does.



